A ranar asabar din da ta gabata ne gidan rediyon cool da wazobia suka gwangwaje masoyansu a bikin bajakolen da ake gudanarwa a cikin Kano.Ga yadda ranar ta kasance cikin hotuna.....
 |
Mohd Habu Sule na sashin tallace-tallace na gidan rediyo cool da wazobia |
 |
Lt.John,Ladygwen,chiboi,Asmau,Sisiwazibia |
 |
Sisi Wazobia na cashewa |
 |
daga dama Kay,Sophie ,Yasmin,Gymnastic,Babs,Beebah da Moblaze |
 |
Kiyara da Hayan masu shirin yara a coolfm |
 |
Joey da Dj Minister |
 |
Gymnasatic na Wazobia |
 |
Mina Indiana,Babs,Kiyara ,Hayan,Beebah da Chiboi |
 |
Chiboi da daliban Queen Sci.Academy 'yargaya da suka kawo ziyara rumfar coolfm |
 |
Chiboi da 'yanmatan coolfm |
|
 |
Lt .John da Dj Minister |
|
 |
Wasu daga cikin masoya gidan rediyon |
 |
daga hagu Lady gwen,Beebah,Yasmin da Sophie |
 |
Rumfar cool/wazobia a filin bajakole |
No comments:
Post a Comment