|
Baba Ari |
Wani rahoto da ba a tabbatar da sahihancin sa ba yace a yau din nan ne Masarautar Gumel da ke jihar Jigawa ta nada Shahararren dan wasan barkwancin nan Aminu Aliyu Baba Kofar Na'isa da aka fi sani da Baba Ari sarkin ban dariya.
Idan har da gaske ne..to mu na taya Baba Ari fatan alheri, Allah ya taya riko...
No comments:
Post a Comment