Monday, January 6, 2014

Tallafin Dangote ga jiharsa ta Haihuwa


Alhaji Aliko Dangote
 Mujallar Essence ta rawaito cewa Hamshakin attajirin nan na nahiyar Afrika kuma Dan Najeriya Alhaji Aliko Dangote, ya sadaukar da dukiyarsa na kimanin dala biliyan dubu goma sha shida wajen aiyukan alheri...in da yake gina katafaren asibiti wanda zai dauki akalla marasa lafiya dubu daya a mahaifarsa wato Jihar Kano.

Haka kuma gidauniyarsa ta Dangote Foundation ta bada tallafin dala miliyan goma shabiyu ga  asibitin Murtala .

No comments:

Post a Comment