Monday, January 27, 2014

Mai rabon ganin badi...


Allah sarki wannan bidiyo da kuke gani yaro ne aka ciro da ga burabuzai na gini sakamakon yaki da ake yi a kasar syria,  a raye..Da ma masu iya magana kance mai rabon ganin badi...ko ana dakawa a turmi sai ya gani...

No comments:

Post a Comment