A wannan makon ne Shahararren dan fim din hausa Ali Nuhu ya cika shekara goma sha biyar a duniyar Kannywood.
Jarumin wanda tauraronsa ya ke ci gaba da haskawa ya fara fim ne a shekara 1999 da fim din Abin sirri ne,wanda kama yanzu ya yi fice a Kannywood da takwararta na Nollywood. Ya kuma samu karramawa tun daga cikin gida har Kasashen ketare.
No comments:
Post a Comment