Monday, January 6, 2014

Sabon Salo...barawo da sallama...


Tsinken cin abinci mai fanka
 Masu iya magana dai kan ce in da ranka ka sha kallo... kun san an shiga sabuwar shekara... saboda haka kasar Cana ta canza tsari inda ta kirkiro da sabon chokalinsu(tsinken cin abincin su) mai fanka wanda komai zafin abinci za ka iya ci batare da matsala ba...

To jama'a sai  a nemi tsiken  domin kwasar malmalar tuwo!! 

No comments:

Post a Comment