Wednesday, January 1, 2014

Wasu 'Yan wasa da suka bace...sun dawo!

Abba Almustapha
Ibrahim Mandawari

Aminu Sharif Ahlan

Ku na da masaniyar cewa wasu shahararrun 'yan wasa na duniyar kannywood sun fara bayyana bayan da suka yi batan dabo?

Wadanan 'yan fim ba wasu bane illa Ibrahim Mandawari, da Abba Al-Mustapha da Aminu Sharif Ahlan...

Rahotanni sun ishe mu cewa Al-Mustapha da Sharif har sun bayyana a wani sabon fim wanda ake ikirarin ya fita daban da sauran fina-finai saboda dukiyar da aka kasha a fim din.

No comments:

Post a Comment