Friday, January 24, 2014

Jarumi Ali Nuhu ya musanta jita-jitan kara aure



Jarumi Ali Nuhu da iyalinsa

Shahararren jarumin duniyar fina-finai na Kannywood da Nollywood Ali Nuhu ya musanta rade-radin da ake na cewa zai kara aure.

Jarumin ya musanta hakan ne a wata kafar yada labarai ta internet inda ya ce ba gaskiya bane,  nema kawai ake a kunno masa wutar rikici a gidansa.

Dan haka ya yi kira ga jama'a da su yi watsi da rade-radin...

No comments:

Post a Comment