Wednesday, January 1, 2014

Fatan Alheri ga Fatima Ali Nuhu



Fatima da Ali
 
A ranar lahadin da ta gabata ne maidakin shahararren dan wasa na duniyar Kannywood da Nollywood Ali Nuhu ta kara shekara daya akan shekarunta.
Mu na taya Uwargida Fatima fatan alheri,Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment