Wednesday, January 1, 2014

Kwan-ci-tashi...yau shekara bakwai da rasuwar Ahmed S.Nuhu

Marigayi Ahmed S. Nuhu

Allah sarki, a rana mai kama ta yau, daya ga watan jinairu shekara dubu biyu da bakwai ne, shahararren dan fim din Hausa nan na  duniyar Kannywood Ahmed S. Nuhu ya kwanta dama sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi akan hanyar Azare.

Allah ya jikanshi,ya gafarta masa, mu kuma ya kyautata namu zuwan.

No comments:

Post a Comment