Ali Nuhu da Rahama sadau |
A yayin da jarumai da dama daga duniyar Kannywood suka samu karramawa. wasu daga ciki sun hada da:
Ali Nuhu-amatsayin jarumin shekara Nuhu
Aisha Aliyu Tsamiya -amatsayin jarumar Shekara
Zahradeen Sani -amatsayin Mataimakin jarumin shekara
Halima Atete -amatsayin mataimakiyar jaruma ta shekara
Ibrahim Daddy(Kanin miji)-amatsayin sabon jarumi na shekara
Rahama Sadau(Halwa)-sabuwar jaruma ta shekara
Abba miko Yakasai-Furodusa na shekara
Maja-Fim din shekara.
Sadik N.Mafiya-Daraktan Shekara
Nazifi Asnanic-mawakin shekara
Mashiryin Fim na shekara-Abba Miko Yakasai
No comments:
Post a Comment