A jiya ne tsohon gwamnan jihar Bauchi kuma sabon shugaban jam'iyar PDP Alhaji Ahmad Adamu Muazu ya cika shekaru 59 a duniya...kuma 'ya'yan jam'iyar suka shirya liyafa domin taya shi murna...hotuna daga Jaridar Rariya
Muna yi masa fatan alheri...
No comments:
Post a Comment