Jaririn Sadik Sani Sadik |
Mun samu labarin cewa Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik ya samu karuwar da namiji yau da safen nan.
Sadik Sani Sadik da Maijego Murja Shehu Shema |
Daga cikin fina -finansa akwai Dan Marayan Zaki, Wani Gari, Halacci, 'Yar mama,Addini ko Al'ada ,Sabon Sangaya ,Hanyar Kano da sauran makamantansu.
Muna addua'ar Allah ya raya ,ya baiwa Maijego Lafia ya kuma horewa Baban baby ikon ciyarwa...
No comments:
Post a Comment