|
Mai martaba Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi |
A ranar Lahadi 8 ga watan Yunin Shekarar 2014 da ta gabatane aka sanar da sunan tsohon gwamnan babban bankin Nigeria,kuma Dan buran Kano Sunusi Lamido Sunusi amatsayin sabon sarkin Kano kuma na 14 a jerin sarakunan fulani..A jiya Litinin 9 ga watan Yunin shekarar 2014 kuma aka mika masa takardar shaidar kasancewa Sarkin Kano
Allah ya taya Mai Martaba riko...
No comments:
Post a Comment