Sabon Sarki Abubakar Shehu Abubakar |
A yayin da jihar Kano ta ke alhinin rasuwar Mai Martaba sarkin Kano Alhaji Ado Bayero a safiyar yau, A bangaren guda Masarutar jihar Gombe ta nada sabon sarkinta Abubakar Shehu Abubakar,bayan rasuwar Mahaifinsa Sarki Shehu Usman Abubakar daya rasu a makon da ya gabata.
Sabon Sarki Abubarkar Shehu Abubakar dan shekaru 36 a duniya,ya Kasance karami daga cikin 'ya'yan sarki..kazalika shi ne sarkin Gombe na 11.
Muna taya shi fatan alheri, Allah ya taya shi riko...
No comments:
Post a Comment