Iyantama da jikalle |
Daya daga cikin iyayen Kannywood Lamido Hamisu Iyantama ya zama kaka,'yarsa ta fari Khadija ta haifa masa jika Mahmud Hayatu Bako a jiya da safe...
Hamisu Iyantama ya kasance Jarumi,Furodusa kuma Darakta a duniyar Kannywood kuma shine mai kamfanin shirya fina-finanai na Iyan tama multimedia da aka kafa tun shekarar 1997. Ga masu neman karin bayani sai su nemi shafinsa akan adireshin www.itmm-iyantama.com
Daga cikin fina-finansa akawai Kilu ta ja bau, dajin so,Kurkuku,Alkawari,Tsintsiya da sauran makamantansu...
Muna adduar Allah ya raya ya kuma dayyaba...
No comments:
Post a Comment