Marigayi Dahiru Awaisu Kuta |
Sanata Dahiru Awaisu Kuta,wanda dan majalisar dattijai ne mai wakiltar yankin gabashin Jihar Neja ya rasu.
Marigayin mai shekaru 65 a duniya ya kasance mamba daga jam'iyar PDP ,ya kuma kama aiki amatsayin sanata a ranar 29 ga watan Mayun 2009.
Mu na adduar Allah ya jikan shi ya gafarta masa.
No comments:
Post a Comment