Zahradeen da Amina |
Zahradeen da Amina |
Nan da sa'oi ne shahararren dan wasan Hausa Zaharaddeen Sani zai angwance da tsaleliyar amaryarsa Amina Hussain wanda za a yi a yau dinnan a massallacin Aminudeen cikin birnin Kano da misalin karfe biyu na rana Juma'a 27 ga watan satumba shekara 2013.
Allah ya bada zaman lafia,ya kuma bada zuri'a tayyaba.......!!
No comments:
Post a Comment