A jiya ne Jarumin Kannywood kuma mawaki Sani Danja ya yi bikin zagayowar ranar haihuwarsa da na dan sa Yakubu(Sultan) wanda aka gudanar a Albasha Palace,maitama dake babban birnin Tarayya Abuja, jiya da daddare...Ga kuma Hotuna domin kashe kwarkwatar idanu.....Allah ya ja kwana ya kuma karo shekaru masu albarka!!
![]() | ||
Sani Danja da Iyalinsa |
![]() |
![]() | |
![]() |
![]() |
No comments:
Post a Comment