A yau ne 25 ga watan Fabrairu tsohon shugaban kasa Shehu Usman Aliyu Shagari ya cika shekaru 91 a duniya. An haife shi aranar 25 ga watan Fabrairu 1925 a kauyen Shagari a Jihar Sakkwato.
Idan za a tuna shi ne shugaban kasa na biyu lokacin mulkin farar hula jamhuriya ta biyu,ya karbi ragamar mulkin kasa daga 1 ga watan Oktoba 1979 zuwa watan 31 Disamba 1983
No comments:
Post a Comment