Wednesday, February 24, 2016

Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal ya angwance

Amarya Mairo da Gwamna Aminu Tambuwal
 A makon da ya gabata ne gwamnan jihar Sakwatto kuma tsohon Kakakin Majalisar Wakilai  Aminu Waziri Tambuwal ya angwance da Amaryarsa Maryam Mairo Mustapha
 anan jihar Kano
.. Amarya  ta kasance tsohuwar daliba a Makarantar Sakandiren 'Yan mata ta Tarayya dake Kazaure a jihar Jigawa.FGGC Kazaure.


Muna taya su Murna Allah ya bada zaman lafiya

No comments:

Post a Comment