Wannan Matashi da ku ke gani mai suna Abdullahi Lawal daga birnin Zazzau a jihar Kaduna yake kera jiragen sama da roka tamkar na gaske..Acewar wanda ya yada hotunansa, Aminu Gamawa, Abdullahi ya kudiri aniyar karantar fanin Injiniya Jiragen sama a gwarance mai gyara jiragen sama da kula da su da duk wata na'ura mai tashi sama.
Abdullahi sai mu ce Allah ya cika buri...
No comments:
Post a Comment