|
Tsohon shugaban kasa Goodluck da maidakinsa Patience |
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan da mai dakinsa Patience sun isa Mahaifarsa garin Otueke dake jihar Bayelsa,tunda fari sai da ya tsaya a garin Patakwal da Yenagoa kafin isarsa Otueke.
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon shugaban kasar ya samu kyakyawan tarba daga al'umar Otueke.
No comments:
Post a Comment