HATSIN BARA
Sunday, May 31, 2015
Sabon Dogarin Shugaban Kasa..
Ga fa sabon dogarin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sunansa Lt.Col . Muhammad Lawal Abubakar dan asalin jihar Kano. Shi ne zai rika tsare lafiyar sabon shugaban Kasa...
No comments:
Post a Comment
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment