Shuwagabannin Jam'iyar APC da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari sun dau hoto da matarnan mai siyar da abinci mai shekaru 90 da ta bayar da gudummawar Naira milliyan daya lokacin yakin neman zaben shugaban kasa. Hajia Fadimatu mai Talle Tara ta samu halartar bikin rantsar da shugaban Kasa
No comments:
Post a Comment