Sunday, May 31, 2015
Shugaba Buhari da shuwagabanninAPC sun yi hoto da Matar da ta bada gudummawar Kudi lokacin yakin neman zabe
Sabon Dogarin Shugaban Kasa..
Friday, May 29, 2015
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya halarci sallar Juma'a
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar |
Bayan Liyafar da aka shirya a fadar gwamnati, sabon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci sallar Juma'a a babban masalacin juma'a dake babban birnin tarayya Abuja..
Shugaba Buhari da Mataimakinsa ayayin Liyafar bikin rantsuwar kama aiki |
Shugaban kasa Muhammadu Buhari lokacin da zai tafi sallar juma'a |
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck ya Isa Otueke
Tsohon shugaban kasa Goodluck da maidakinsa Patience |
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon shugaban kasar ya samu kyakyawan tarba daga al'umar Otueke.
Iyalan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari
Iyalan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Maidakinsa Aisha da 'ya'yansu aranar bikin rantsuwar Kama aiki
An Rantsar da Muhammadu Buhari amtsayin sabon Shugaban Kasa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari bayan an rantsar da shi |
A yau ne Babban mai Shari'ah na kasa Mahmud Muhammad ya rantsar da Sabon Zababben Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yomi Osibanjo a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a dandalin Eagle's Square dake Babban Birnin Tarayya Abuja.
Farfesa Osibanjo ya fara karbar rantsuwar kama aiki yayin da shugaba Buhari ya karbi na sa tare da rakiyar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan.
Ayayin bikin rantsar da Shugaban Kasa an gudanar da Fareti da sauke tuta da kuma harbin bindiga sau Ashirin da Daya..
Muna Taya Sabon Shugaban Kasa Murna...Allah ya taya shi riko
Subscribe to:
Posts (Atom)