A ranar Asabar 23 ga watan Nuwamba,ne za a gudanar da bikin bada kyaututtuka na Kannywood karo na farko da kamfanin sadarwa na MTN zai dau nauyi tare da hadin gwiwar wasu kamfanoni goma sha daya. Za a gudanar da wannan bikin ne a dakin taro na "The Afficient" da karfe 8 na dare ...
Masu magana dai kan ce "Gani da ido maganin tambaya"...
No comments:
Post a Comment