|
Malam Nasiru el-Rufa'i |
Yanzu rahotanni suka shigo mana cewa 'yan sandan farin kaya wato SSS sun tsare Malam Nasiru El-Rufa'i a wani otel dake Awka, wanda ya zo domin ya halarci zaben gwamna da ake yi a jihar ta Anambra.
Ko mai ya yi zafi...idan ta yi tsami ma ji!!
No comments:
Post a Comment