Jaruma Saima da Angonta |
Idan ba a manta ba Saima na daga cikin jaruman sahun farko na Kannywood,daga cikin fina-finan ta akwai Kilu ta ja bau wanda shi ne fim dinta na farko da aka yi a shekara 1996 zuwa 1997 da Kamfani Iyantama Multimedia suka shirya,sai Iyaka, 'Yanmata,Mumbari, Khushu'i da Zuri'a da sauran makamatansu.
Ko kun san cewa fim din kilu ta ja bau shi ne fim din da ya fara jan hankalin 'yan mata da samari shiga harkar fim? Saima ta fito da sunan Aina'u a fim din,Kuma fim din ya yi kasuwa...
Muna yi mata fatan alheri...
No comments:
Post a Comment