T.Y Shaba da jaririyarsa |
Shahararren mawakin hausan nan kuma furodusa na fim din hausa T.Y Shaba ya samu karuwa na santaleliyar jaririya jiya da daddare.
Muna addua Allah ya raya,ya baiwa maijego lafiar shayarwa, ya kuma baiwa baban baby ikon ciyarwa...sai mun zo suna!
Maijego Samira Ahmad da TY. Shaba da kuma jaririya |
No comments:
Post a Comment