Gwamna Kwankwaso yana rattaba hannu akan dokar hana bara |
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne mabarata suka yi dandazo akofar majalisar jihar domin nuna rashin amincewarsu a kan dokar.
Sai dai kuma gwamnan ya yi musu albishir da cewa zai bada mukaman gwamnati ga wadanda suka cancanta, saura kuma za a rinka basu albashin dubu goma duk wata.
No comments:
Post a Comment