Daga hagu:Van V. Jackie,Stella, Yakubu, Sani da Adam |
Taron da aka yiwa lakani da PAMSA 2013 ya samu halartar jarumai irin su Sani Danja, Yakubu Muhammad ,Ibrahim Mai shinku,Jamila Nagudu, Adam A Zango da sauransu daga bangaren Nollywood akwai Jackie Appiah,Desmond Elliot, Ramsey Noah, Van Vicker ,Stella Damasus da sauransu.
Wasu da aka karrama sun hada dai:
Jamila Nagudu-gwarzuwar jaruma 2013
Adam A.Zango-gwarzon jarumi 2013
Yakubu Muhammad-gwarzon mai bada umarni 2013
No comments:
Post a Comment