|
Sani Musa Danja |
A Yau Lahadi 20 ga watan Afrilu ne Shahararren Jarumin Kannywood, Kuma mawaki Sani Musa Danja da dansa Yakubu suka kara shekara akan shekarunsu .Za dai a rakashe a yau a babban birnin tarayya Abuja domin gwangwajewa...Muna yi muku fatan alheri
No comments:
Post a Comment