A ranar Asabar din da ta gabata ne,dan tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar, Abba ya angwance da amaryarsa Mariana Silva 'yar kasar Columbia, a Kasar Dubai.
Bikin dai ya samu halartar wasu daga cikin kusoshin kasarnan irin su,Bola Ahmad Tinibu,Bisi Akande,Ali Modu Sheriff,Ambasada Baba Ahmad Jidda,Sanata Rufa'i Hanga,Uwargidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Uwargidan gwamnan Adamawa,Uwargidan tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau da wasu da dama. Ga kuma hotuna dan kashe kwarkwatar idanu....
No comments:
Post a Comment