Monday, April 21, 2014

Yadda bikin murna cika shekara na Sani Danja da Dan sa Sultan Yakubu ya kasance...




A jiya ne Jarumin Kannywood kuma mawaki Sani Danja  ya yi bikin zagayowar ranar haihuwarsa da na  dan sa Yakubu(Sultan) wanda aka gudanar a Albasha Palace,maitama dake babban birnin Tarayya Abuja, jiya da daddare...Ga kuma Hotuna domin kashe kwarkwatar idanu.....Allah ya ja kwana ya kuma karo shekaru masu albarka!!
Sani Danja da Iyalinsa



Displaying IMG_2491.JPG


Displaying IMG_2549.JPG


Displaying IMG_2790.JPG




Displaying IMG_2865.JPG

Displaying IMG_2836.JPG
Displaying IMG_2813.JPG

Displaying IMG_2745.JPG



Displaying IMG_2738.JPG

Displaying IMG_2736.JPG

Displaying IMG_2740.JPG

Displaying BlsIiSrIgAAzATF.jpg

Sunday, April 20, 2014

Sani Danja da Dan sa na Baz de a yau...

Sani Musa Danja
 A Yau Lahadi  20 ga watan Afrilu ne  Shahararren Jarumin Kannywood, Kuma mawaki Sani Musa Danja da dansa Yakubu suka kara shekara akan shekarunsu .Za dai a rakashe a yau a babban birnin tarayya Abuja domin gwangwajewa...Muna yi muku fatan alheri
https://fbcdn-sphotos-d-a.akamaihd.net/hphotos-ak-frc3/t1.0-9/q71/s720x720/10258024_10203487325766746_6891888202920132249_n.jpg

Saturday, April 19, 2014

Jarumi Adam Zango ba lafiya...

Jarumi Adam Zango
Rahotanni sun bayyana cewa yanzu haka fitaccen jarumin fina-finan Hausa na duniyar Kannywood, Adam A. Zango na kwance a gadon asibiti sakamakon rashin lafiya da yake fama da ita.Allah ya bada lafiya...
Photo: Taskar Fim:Rahotanni sun zo wa RARIYA cewa yanzu haka fitaccen jarumin finafinan Hausan nan, Adam A. Zango na kwance a gadon asibiti sakamakon rashin lafiya da yake fama da ita.

Thursday, April 17, 2014

Hoton mu yau!

Allah ya jikan 'yan mazan jiya


Marigayi Mallam Aminu Kano
 A Yau 17 ga watan Afrilu ne Jajirtaccen dan siyasa marigayi Malam Aminu Kano ya cika shekaru 31 da rasuwa. Allah ya jikansa da rahama.

Monday, April 14, 2014

Goron gayyata!!

Ina masoya shahararren mawaki kuma fittaccen jarumin Kannywood Sani Danja?

Budar kan Amaryar Abba Atiku Abubakar!



A jiya ne Amaryar Abba Atiku Abubakar,Mariana ta tare, a inda aka yi biki kashi na biyu a kauyen Jada  aYolan jihar Adamawa , Ga hotuna domin kashe kwarkwatar idanu....
atiku son wedding pictures






Allah ya bada zaman Lafiya!!!

Thursday, April 10, 2014

Dangote ya kara shekara akan shekarunsa.

Alhaji Aliko Dangote
 A yau Alhamis 10 ga watan Afrilu, Hamshakin attajirin nan na Afrika,Alhaji Aliko Dangote ya kara shekara daya akan shekarunsa.
Muna yi masa fatan alheri...!

Bikin dan Atiku Abubakar a Dubai

A ranar Asabar din da ta gabata ne,dan tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar, Abba ya angwance da amaryarsa Mariana Silva 'yar kasar Columbia, a Kasar Dubai.

Bikin dai ya samu halartar wasu daga cikin kusoshin kasarnan irin su,Bola Ahmad Tinibu,Bisi Akande,Ali Modu Sheriff,Ambasada Baba Ahmad Jidda,Sanata Rufa'i Hanga,Uwargidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Uwargidan gwamnan Adamawa,Uwargidan tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau da wasu da dama. Ga kuma hotuna dan kashe kwarkwatar idanu....