Marigayiya Rabi Mustapha |
Ta rasu aranar larabar da ta gabata 26 ga watan da muke ciki bayan 'yar gajeriyar rashin lafia.
Kafin rasuwarta, tana daga cikin mawakan farko a duniyar Kannywood,kuma daga bisani ta fara shirin girke-girken mu a tashar farin wata.
Ta rasu ta bar da daya da mahaifiyarta.
Daga cikin wakokin ta akwai ki yarda dani, Layyo ne
Allah ya jikanta ya sa ta huta,mu kuma ya kyautata namu zuwan.
No comments:
Post a Comment