Yarima Sani da Aisha |
Masoyan sun saki hotunan su a kafar internet domin nuna shirin Auren da ke tafe..
Mahaifin Sani Marigayi Ado Bayero ya kasance Sarkin Kano daga shekarar 1963 zuwa 6 ga watan Yunin,Shekarar 2014,lokacin da ya koma ga mahaliccinsa kuma Maimartaba Muhammad Sanusi na biyu ya gaji Kawun nasa.
No comments:
Post a Comment