Tsohon Shugaban Kasa Umaru Musa 'Yaradua ya rasu a ranar 5 ga watan Mayu Shekara 2010.
Kafin rasuwarsa shi ne shugaban kasa na 13 a Najeriya inda ya yi shugabanci daga shekarar 2007 zuwa 2010. Ya kuma taba rike mukamin gwamnan jihar Katsina a shekarar 1999 zuwa 2007.
Allah ya ji kansa ya kyauta makwanci